<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>African-American</author>
<hymn_number>440</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Kana nan da aka giciye Yesu?
 Kana nan da aka giciye Yesu?
 O O O O
 Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
 Kana nan da aka giciye Yesu?

[V2]
 2) Kana nan da aka kafa shi a itace?
 Kana nan da aka kafa shi a itace?
 O O O O
 Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
 Kana nan da aka kafa shi a itace?

[V3]
 3) Kana nan da aka soke shi a gefensa?
 Kana nan da aka soke shi a gefensa?
 O O O O
 Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
 Kana nan da aka soke shi a gefensa?

[V4]
 4) Kana nan da aka sa shi a kabari?
 Kana nan da aka sa shi a kabari?
 O O O O
 Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
 Kana nan da aka sa shi a kabari?

[V5]
 5) Kana nan da ya tashi daga matattu?
 Kana nan da ya tashi daga matattu?
 O O O O
 Wani loto zan tā da muryar yabo, yabo, yabo,
 Kana nan da ya tashi daga matattu?</lyrics>
<title>Kana Nan ? LW440</title>
</song>